iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Masar ya ce za a gidana babban masallaci da kuma babbar majami’a a sabon babban birnin kasar da za a gina.
Lambar Labari: 3481112    Ranar Watsawa : 2017/01/07